23 Yuni 2025 - 09:33
Source: ABNA24
Muhimmiyar Sanarwa Ga Masu Bibiyar Kafar Sadarwarmu Ta ABNA

Don Allah ku yada wannan sanarwar a Facebook da Groups na What App domin mutane su anfana mun yi hakane koda za’a ci gaba da samun matsalar network a Iran

Yawwa Ga Muhimmiyar Sanarwa duba da yanayin da ake ciki a Jamhuriyar musulunci ta iran muna fuskantar rashin hanyoyin sadarwa na kasa da kasa saboda haka muke ganin yin anfani da kafofin sadarwa na cikin gida wanda wadanda ke wajen Iran ma zasu iya anfani da su wajen gaisawa da yan uwansu da ke nan Iran musamman masu bibiyarmu a kamfanin Abna don haka akwai hanyoyi guda biyu na ga kuma yadda ake anfani da su

1- Kafar sadarwa ta (Bale App)

Masu son samun labarai ko sada zumunci da mu zasu iya sauke wannan kafar sadarwar suyi rijista sannan su samu damar tura sakonsu ta wannna hanyar kamar dai kafar What App ne zaku bi matakai kamar haka:

A- zaku yi sarch din wanna Kalmar kamar haka Bale App a browser  din ku zai nuna maku kamar haka:

Muhimmiyar Sanarwa Ga Masu Bibiyar Kafar Sadarwarmu Ta ABNA

B- Sai ku dannan kan wannan rubutun da akai alamar good a gefensa.

Muhimmiyar Sanarwa Ga Masu Bibiyar Kafar Sadarwarmu Ta ABNA

c- Bayan ya bude zai nuna maku wannan shafin sai ku danna kasan page din har kuzo nan.

Muhimmiyar Sanarwa Ga Masu Bibiyar Kafar Sadarwarmu Ta ABNA

Daga nan sai ku dannan gurun da aka sanya alamar good a gefensa sai ku saurara da kanshi zayyi download App din:

Muhimmiyar Sanarwa Ga Masu Bibiyar Kafar Sadarwarmu Ta ABNA

Sai ku bude ku canja kasar daga Iran zuwa Najeriya in a Najeriya kuke ko kuma Ghana in a Ghana ko dai sauran kasashen da kuka samu kanku.

To bayan kun canja sai ku sanya number din ku da zaku yi rijista da ita sai ku danna shiga zasu turo maku da wani code don tabbatarwa sai ku shigar da wannan code din a gurin da suka baku daga nan zai bude maku to duk wanda kuke da number dinsa kuima yana yin App din zaku ganshi sai ku tura masa sako.  

Ga Number da zaku iya Tuntuba da zaran kun yi Rijista din zaku iya tuntubarmu ta wannan layin
 

+989931062921

Your Comment

You are replying to: .
captcha